Friday 28 July 2017

99 NAMES OF ALLAH MEANING IN HAUSA &ENGLISH





Sunayen Allah The 99 Names of God

( ﺃﺳﻤﺎﺀ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﺴﻨﻰ),

 ʾasmāʾu llāhi lḥusnā) also known as The 99 attributes of Allah, according to Islamic tradition, are the names of God revealed by the Creator(God) in the Qur'an .The 99 Names of God (Allah) according to the tradition of Islam are:[1][2][3][4]

00 ALLAH

1. Ar Rahman (ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ) The All Merciful; The Compassionate (mai tausayi , jin qai, mai juyayi – alhini), The Beneficent (Mai rahama ) The Infinitely (rashin iyaka, mai yawa) Good; Allah mai yalwar Rahama ne wacce ta game bayi gaba ɗayansu, Musulmi ko Kafiri, Me biyayya ko me saɓo.

2. Ar Rahim( ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ )The MostMerciful; Mai jin ƙai, Allah ne maimadauwamiyar Rahama , wanda in ba a roƙe shi ba, sai yayi azaba. Wanda idan bala'i ya sami abin halitta sai ya bashi mafita.

3. Al Malik (ﺍﻟﻤﻠﻚ ) The King , TheSovereign Lord (mamallakin sarkiubangiji ); Allah ne ma'abocin mulkiisasshe wanda ba shi da buƙata a cikin halittarsa, kuma mulkin nasa ba ya karewa, kuma shi ne wanda makarfafar komai take ikonSa.

4. Al Quddus (ﺍﻟﻘﺪﻭﺱ ) The Most Holy (mai tsarki); Allah shi ne mai tsananin tsarkaka daga dukkan tawaya ko duk abin da mabarnata suke danganta masa.

5. As Salam (ﺍﻟﺴﻼﻡ) The Source (mafari , majiya , asali, tushe, salsala ,masomi) of Peace (zaman lafiya ,sulhu , kwanciyar hankali , amana ,aminci , salama ) and Blessing; TheFlawless (babu/rashin aibi , marasaaibu ); Allah shi ne wanda Zatinsa da aikinSa suke kuɓuta daga dukkan tawaya, shi ne kuma me kuɓatar da bayi daga dukkan wata halaka, shi ne me tabbatar da aminci tsakanin bayinSa.

6. Al Mu'min (ﺍﻟﻤﺆﻣﻦ ) The Guarantor ; The Guardian (waliyi , mai kula da,majiɓinci, mutumin dake tsaran lafiyan wani mutum) of Faith (addini, amana /amanna, bangaskiya , tauhidi) TheFaithful (amintacce , na Imani); Wanda ya amintar da bayinSa daga dukkanin abin tsoro, babu kwanciyar hankali sai daga Ubangiji, me gasgata kansa da kansa. Duk mai neman goyon baya a wajen Ubangiji to ya rinƙa yawaita karanta Ya Mu'minu!

7. Al Muhaymin (ﺍﻟﻤﻬﻴﻤﻦ ) The Guardian, the Preserver; Allah shi ne mahalicci mai gani ga duk aikin bayinSa.

8.  AAl Aziz (ﺍﻟﻌﺰﻳﺰ) The Almighty, the Self Sufficient; Allah shi ne Buwayayye shi ne mai qarfin da babu wanda zai iya tankwara shi, shi ne wanda ya kadaita da ɗaukakarsa.

9. Al Jabbaar (ﺍﻟﺠﺒﺎﺭ ) The Powerful, the Irresistible; Allah shi ne wanda komai dole ne ya qasqanta a gabansa. Maɗaukaki akan dukkan halittar Sa. Shi ne mai karya qashin bayan masu taurin kai. Shi ne wanda iradarSa ta ratsa komai. Amma Shi kuma ba wata Irada da take iya ratsa Shi. Komai mutum zai yi sai in ya dace da abin da yake so, in bai dace ba shi ke nan yayi asara.

10. Al Mutakabbir (ﺍﻟﻤﺘﻜﺒﺮ) The Tremendous; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kaɗaita da girma da ɗaukaka, ba wani girma ban da nasa.

11. Al Khaaliq (ﺍﻟﺨﺎﻟﻖ ) The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani.

11 Al Baari (ﺍﻟﺒﺎﺭﺉ) The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre.

13. Al Musawwir (ﺍﻟﻤﺼﻮﺭ) The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi.

14. Al Ghaffaar (ﺍﻟﻐﻔﺎﺭ ) The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake sutura zunubai na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba.

15. Al Qahhaar (ﺍﻟﻘﻬﺎﺭ ) The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba.

16. Al Wahhaab( ﺍﻟﻮﻫﺎﺏ) The Bestower; Allah Maɗaukaki shi ne mai madauwamiyar baiwa, Shi kullum bayarwa yake, baya hanawa. Sannan yana bawa wanda yake da buqata abinda yake buqata. Amma ba dan wani buri da Allah yake da shi ba, ba kuma dan musaya da za ayi masa ba, kawai shi bayarwa yake.

17. Ar Razzaaq (ﺍﻟﺮﺯﺍﻕ )The Ever Providing; Allah Maɗaukaki shi ne maiarzurtawa, kuma shi ne me halittararzikin gaba ɗaya , Shi ne mai arzurta jiki da abinci, Shi ne kuma yake arzurta rayuka ko ruhi da sani na Allah Subhanahu Wata'ala.Al Fattaah( ﺍﻟﻔﺘﺎﺡ )

18. Al Fattaah( ﺍﻟﻔﺘﺎﺡ ) The Opener, the Victory Giver; Allah Maɗaukaki shi ne mai buɗe taskokin rahama ga halittarsa, kuma Shi ne wanda ya buɗe zukatan bayi muminai, da sani kuma ya buɗewa masu saɓo qofa ta gafara in sun nemi gafara zai gafarta musu.

19. Al Alim (ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ ) The All Knowing, the Omniscient; Masani wanda babu abin da yake ɓoye a gare shi, na nesa ko kusa. Shi ne wanda Ya san abin da ya kasance da abin da yake kasancewa da abin da ba zai kasance ba.

20. Al Qaabid (ﺍﻟﻘﺎﺑﺾ) The Restrainer, the Straightener; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake miqa mulki hannun wanda yaso. Shi ne wanda yake karɓar rawuka yayin mutuwa, kuma shi yake tashinta gobe Alqiyama.

21. Al Baasit (ﺍﻟﺒﺎﺳﻂ )The Expander, the Munificent; Allah Maɗaukaki shi ne mai shimfiɗawa, wato wanda yake yalwata arziki ga wanda yaso daga cikin bayinSa.

22. Al Khaafid (ﺍﻟﺨﺎﻓﺾ ) The Abaser; Allah Maɗaukaki shi ne yake qasqantar da wanda ya so. Musamman ma wanda yake da jin qai, mai alfahari, to sai ya yadda shi ba wani ba ne.

23. Ar Raafi' (ﺍﻟﺮﺍﻓﻊ) The Exalter; Allah Maɗaukaki shi ne yake ɗaga darajar muminai ya basu rinjaye akan maqiyansu, kuma shi ne yake ɗaga darajar wanda yaso ya kuma ɗaukaka shi duk duniya aso shi.

24. Al Mu'izz (ﺍﻟﻤﻌﺰ) The Giver of Honor; Allah Maɗaukaki shi ne maiqasqantarwa . Shi yake qasqantar damaqiyansa ta hanyar hanasu gane Ubangiji, kuma yake jifan waɗanda suka saɓe shi da qasqanci da wulaqanci .

25. Al Muzil (ﺍﻟﻤﺬﻝ) The Giver of Dishonor; Allah Maɗaukaki shi ne mai riskar dukkan abin ji, sannan babu wani abu na ji da yake tsere masa. Jin roqon wani ko tasbihin wani ko zikirin wani ba ya shagalar da shi ga barin jin kira ko zikiri ko tasbihin sauran bayinsa.

26. Al Sami' (ﺍﻟﺴﻤﻴﻊ ) The All Hearing. Shine Mafi ji, ALLAH yakasance mafi ji ne.

27. Al Basir (ﺍﻟﺒﺼﻴﺮ) The All Seeing. Shine Mafi gani, ALLAH yakasance mafi ganine.

28. Al Hakam (ﺍﻟﺤﻜﻢ) The Judge, the Arbitrator, Kuma Shĩ ne Mahukunci, Masani.

29. Al 'Adl ( ﺍﻟﻌﺪﻝ) The Utterly Just, Kuma bãbu mai musun ãyõyinMu fãce azzãlumai.

30. Al Latif (ﺍﻟﻠﻄﻴﻒ) The Subtly Kind

31. Al Khabir (ﺍﻟﺨﺒﻴﺮ) The All Aware, Yã kasance Mai tausasãwa.

32. Al Halim (ﺍﻟﺤﻠﻴﻢ) The Forbearing, the Indulgent, Lalle, haƙĩƙa kai ne mai haƙuri shiryayye!"

33. Al 'Azim (ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ ) The Magnificent, the Infinite, Sabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangijinka, Mai karimci., Kuma Allah ne Ma'abũcin dukan falala mai girma.

34. Al Ghafur (ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ ) The All Forgiving, Kuma Shĩ ne Mai gãfara

35. Ash Shakur (ﺍﻟﺸﻜﻮﺭ ) The Grateful, Mai godiya

36. Al Ali (ﺍﻟﻌﻠﻲ) The Sublimely Exalted, shine maɗaukakin sarki.

37. Al Kabir (ﺍﻟﻜﺒﻴﺮ ) The Great,  Kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma.

38. Al Hafiz (ﺍﻟﺤﻔﻴﻆ ) The Preserver, Mai kiyayewa.

39. Al Muqit (ﺍﻟﻤﻘﻴﺖ) The Nourisher

40. Al Hasib (ﺍﻟﺤﺴﻴﺐ ) The Reckoner,  Kuma Allah Yã kasance a kan dukkan kõme Mai lissãfi.

41. Al Jalil (ﺍﻟﺠﻠﻴﻞ) The Majestic, Shine mabuwayi.

42. Al Karim (ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ) The Bountiful, the Generous, shine wadatarwa, Mai karimci

43. Ar Raqib (ﺍﻟﺮﻗﻴﺐ) The Watchful

44. Al Mujib (ﺍﻟﻤﺠﻴﺐ) The Responsive, the Answerer

45. Al Wasi' (ﺍﻟﻮﺍﺳﻊ ) The Vast, the All Encompassing

46. Al Hakim (ﺍﻟﺤﻜﻴﻢ ) The Wise, mai hikima

47. Al Wadud (ﺍﻟﻮﺩﻭﺩ) The Loving, the Kind One

48. Al Majid (ﺍﻟﻤﺠﻴﺪ ) The All Glorious

49. Al Ba'ith (ﺍﻟﺒﺎﻋﺚ) The Raiser of the Dead

50. Ash Shahid (ﺍﻟﺸﻬﻴﺪ ) The Witness

51. Al Haqq (ﺍﻟﺤﻖ) The Truth, the Real

52. Al Wakil (ﺍﻟﻮﻛﻴﻞ) The Trustee, the Dependable

53. Al Qawiyy (ﺍﻟﻘﻮﻱ) The Strong

54. Al Matin (ﺍﻟﻤﺘﻴﻦ) The Firm, the Steadfast

55. Al Wali (ﺍﻟﻮﻟﻲ ) The Protecting Friend, Patron, and Helper

56. Al Hamid (ﺍﻟﺤﻤﻴﺪ ) The All Praiseworthy

57. Al Muhsi (ﺍﻟﻤﺤﺼﻲ) The Accounter, the Numberer of All

58. Al Mubdi (ﺍﻟﻤﺒﺪﺉ ) The Producer, Originator, and Initiator of all

69. Al Mu'id (ﺍﻟﻤﻌﻴﺪ ) The Reinstater Who Brings Back All

60. Al Muhyi (ﺍﻟﻤﺤﻴﻲ ) The Giver of Life

61. Al Mumit (ﺍﻟﻤﻤﻴﺖ ) The Bringer of Death, the Destroyer

62. Al Hayy (ﺍﻟﺤﻲ ) The Ever Living

63. Al Qayyum (ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ ) The Self Subsisting Sustainer of All

64. Al Waajid (ﺍﻟﻮﺍﺟﺪ ) The Perceiver, the Finder, the Unfailing

65. Al Maajid (ﺍﻟﻤﺎﺟﺪ ) The Illustrious, the Magnificent

66. Al Waahid (ﺍﻟﻮﺍﺣﺪ ) The One, the All Inclusive, the Indivisible

67. Al Ahad (ﺍﻻﺣﺪ) The Unity, The indivisible

68. As Samad (ﺍﻟﺼﻤﺪ ) The Long, the Impregnable, the Everlasting

69. Al Qaadir (ﺍﻟﻘﺎﺩﺭ ) The All Able

70. Al Muqtadir (ﺍﻟﻤﻘﺘﺪﺭ) The All Determiner, the Dominant

71. Al Muqaddim (ﺍﻟﻤﻘﺪﻡ) The Expediter, He who brings forward

72. Al Mu'akhkhir (ﺍﻟﻤﺆﺧﺮ ) The Delayer, He who puts far away

73. Al Awwal (ﺍﻷﻭﻝ ) The First

74. Al Aakhir (ﺍﻵﺧﺮ) The Last

75. Az Zaahir (ﺍﻟﻈﺎﻫﺮ ) The Manifest; the All Victorious

76. Al Baatin (ﺍﻟﺒﺎﻃﻦ ) The Hidden; the All Encompassing

77. Al Waali (ﺍﻟﻮﺍﻟﻲ) The Patron

78. Al Muta'al ( ﺍﻟﻤﺘﻌﺎﻟﻲ ) The Self Exalted

79. Al Barr (ﺍﻟﺒﺮ ) The Most Kind and Righteous

80. At Tawwaab (ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ) The Ever Returning, Ever Relenting

81. Al Muntaqim (ﺍﻟﻤﻨﺘﻘﻢ ) The Avenger

82. Al 'Afuww ( ﺍﻟﻌﻔﻮ ) The Pardoner, the Effacer of Sins

83. Ar Ra'uf (ﺍﻟﺮﺅﻭﻑ ) The Compassionate, the All Pitying

84. Malik al Mulk ( ﻣﺎﻟﻚ ﺍﻟﻤﻠﻚ ) The Owner of All Sovereignty

85. Dhu al Jalal wa al Ikram (ﺫﻭ ﺍﻟﺠﻼﻝ ﻭ ﺍﻹﻛﺮﺍﻡ ) The Lord of Majesty and Generosity

86. Al Muqsit (ﺍﻟﻤﻘﺴﻂ ) The Equitable, the Requiter

87. Al Jaami' (ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ) The Gatherer, the Unifier

88. Al Ghani (ﺍﻟﻐﻨﻲ) The All Rich, the Independent

89. Al Mughni (ﺍﻟﻤﻐﻨﻲ ) The Enricher, the Emancipator

90. Al Mani' (ﺍﻟﻤﺎﻧﻊ) The Withholder, the Shielder, the Defender

91. Ad Dharr (ﺍﻟﻀﺂﺭ ) The Distresser

92. An Nafi' (ﺍﻟﻨﺎﻓﻊ ) The Propitious, the Benefactor

93. An Nur (ﺍﻟﻨﻮﺭ ) The Light

94. Al Hadi (ﺍﻟﻬﺎﺩﻱ) The Guide

95. Al Badi (ﺍﻟﺒﺪﻳﻊ) Incomparable, the Originator

96. Al Baaqi (ﺍﻟﺒﺎﻗﻲ) The Ever Enduring and Immutable

97. Al Waarith (ﺍﻟﻮﺍﺭﺙ ) The Heir, the Inheritor of All

98. Ar Rashid (ﺍﻟﺮﺷﻴﺪ ) The Guide, Infallible Teacher, and Knower

99. As Sabur (ﺍﻟﺼﺒﻮﺭ ) The Patient, the Timeless Allah is the personal name of God and Muslims worship God mostly by this name. The names refer to "characteristics" and "attributes" of God (Allah).

No comments:

Post a Comment